500,000 Jaruma Empire ta bawa  Adamu Zango gudunmawar bikinsa

Da sanyin safiyar yau Alhamis 18 ga watan Afrilu ne Jaruma Empire ta sanya a shafin ta na instagram cewar 50,000 ta a asusun kudinta na jarumi Adam A.zango ne a matsayin gudunmawar ta, da ta bashi na bikin sa da za ayi a ranar 25 ga watannan, yanda Adam ya saka a shafisa na Instagram.

Jaruma Empire ta kara da cewa, nib a mai kudi bace, kuma ban fi kowa kudin a Najeriya ba amma ina da zuciyar da zan  bayar kuma na taimakawa masu bukata koda kuwa wannan kudin shi iya abun da na mallaka a Duniya.

 

 

 

 

You might also like More from author

Comments are closed.

%d bloggers like this: