Adamu Zango zai kara aure 25 ga watan Afrilu

Shaharanran jarimin kannywood Adam A. zango zai kara aure.
Adam ya bayyana a shafinsa na Instagram cewa ba zai iya jiran kare rayuwar sa batare da Soffy abar kaunar sa ba.
 
Nasan mutun tara yake bai cika goma ba, amma zanyi iya bakin kokarina dan ganin na faranta miki a rai, sannan kuma basan taba barin ki ba a rayuwata Bijahi Rasulullahi S.A.W inji Adamu Zango

You might also like More from author

Leave A Reply

Your email address will not be published.

Comment moderation is enabled. Your comment may take some time to appear.

Subscribe to our mailing list and get interesting stuff and updates to your email inbox.