Aisha Buhari ta taya matan dasu ka samu nasarar lashe zaben fidda gwani

Matar shugaban kasa Aisha Buhari na taya Matan da suka samu nasarar lashe zaben fidda gwani a jahar Adamawa karkashin jam’iyyar ta APC

Mata sune:
Binta Masi Garba, sanata Adamawa ta Kudu mai ci a yanzu tare Aisha Dahiru wace ta lashe zaben fidda gwani na tayawa takarar sanata a Adamwa ta Tsakiya.. Aisha Buhari tace samun nasarar lashe zaben nasu zai bawa mata dama gurin fitowa siyasa wurin damawa dasu, yayin ta tayi kira kan su kasance masu zamar da cigaba da nuna kwazu wurin aiki kuma zuyi tafiya da mata, musanman ma a yankunan nasu…

You might also like More from author

Comments are closed.

%d bloggers like this: