Akan wanda batu kuke ganin zasu tattauna?

Ganawar sirri tsakani shugaba Buhari da maitamakin shugaban Majaisar dattawa Omo-Agege

Shugaban kasa Muhammadu Buhari ya shiga ganawar sirri da mataimakin Shugaban majalisar dattawa wato Ovie Omo-Agege, a fadar shugaban kasa dake babban birnin tarayyar Abuja a Talata 15 ga watan Oktoba 2019.

You might also like More from author

Comments are closed.

%d bloggers like this: