An gano gawar Emiliano Sala

An tantance cewa gawar da aka gano a cikin buraguzan jirgin saman da ya yi hadari ta dan wasan Cardiff ce Emiliano Sala.

Jirgin da ke dauke da Sala mai shekaru 28 ya yi batan dabo tun 21 ga Janairu.

An tantance gano gawar ne da maraicen ranar Laraba bayan an gano buraguzan jirgin a ranar Lahadi.

You might also like More from author

Comments are closed.