Litar mai fetur zai dawo naira 123 a Najeriya

Kamfanin man a kasar Najeriya ya rage fashin litar man fetur daga naira 125 zuwa naira 123. Kamfanin ya umarci gidajen mai da su fara sayar da mai a kan sabon farashin daga ranar Litinin 1 ga watan Yunin, 2020. Hukumar da ke kayyade…

Coronavirus: Yadda ake ciki a jahar Kaduna

Gwamnatin jahar Kaduna ta bayyana cewa, zuwa safiyar yau Litinin 1 ga watan Yuni 2020, cutar ta Covid19 ta kama mutune 256 a jahar. Gwamnatin ta ce an sallame mutane 157 dasu ka warke daga cutar, wanda zuwa yanzu mutune 93 ne ke fama da…

Gwamnatin Najeriya ta gargadi ASUU

Gwamnatin Najeriya ta yi gargadi ga kungiyar malaman jami'o'i ASUU da ke yajin aiki inda ministan kwadago ya ce malaman za su ga sakamako idan har suka ki amincewa su koma teburin tattaunawa da gwamnati. Chris Ngige ya ce gwamnati za ta…