Ma’aikaciyar BBC ta kashe kanta

 BBC ta rawaito cewa an tsinci gawar wata ma'aikaciyar rediyo ta BBC wadda ta dakatar da shirinta a lokacin da ake yada shi. Vicki Archer, 41, 'yar kimanin shekara 41, na da matsalar damuwa kuma sau biyu tana yunkurin kashe kanta, in ji…

Ghali Na’abba ya fita daga jam’iyyar APC

Tsohon kakakin majalisar wakilai Ghali Na’abba  ya baiyana sanarwar fice wa daga  jam’iyyar APC. Ghali ya bayyana cewa chakwakiyar  dake cikin jam’iyyar APC yasa ya fice daga  jam’iyyar a doguwar wasika da ya rubuta. Rashin iya  tafiyar da…

Kotu ta haramtawa majalisa binkikar Ganduje

Kotun jahar Kano ta hana majalisar dokokin jahar  gudanar da bincike a kan wani bidiyo da ke nuna Gwamna Abdullahi Ganduje yana karbar wasu daloli da ake zargin cin hanci ne a gurin wayanda ba’a san su waye ba. Wata kungiyar lauyoyi masu…

Subscribe to our mailing list and get interesting stuff and updates to your email inbox.