Zuwan Buhari Umarah daraja ce ga Najeriya

Shugaban Najeriya Muhammadu Buhari ya tafi kasar Saudiyya don gudanar da aikin Umarah yau Alhamis 2019 A wata sanarwa da fadar shugaban ta fitar a shafinta na Twitter ranar Laraba, ta ce Sarki Salman Bin Abdulaziz ne ya gayyaci…

Yan daba 930 ne suke kurkuku – CP Wakili

Kwamishinan 'yan sandan jahar Kano CP Mohammed Wakili, wanda yan Kano suka saka masa suna Singam ya ya bayyana wa BBC dalilin da yasa aka daina jin duriyar sa bayan an gudanar da zabukan 2019 daga matakin farko zuwa na karshe. Kwamishinan…

Wasannin Kwallon Kafa

Real Madrid za ta duba yiwuwar sayar da dan wasan gaban kasar Wales Gareth Bale a karshen kakar wasan da muke ciki - ko kuma a bayar da aron dan wasan mai shekaru 29 in ba a sami kungiyar da ta nuna sha'awar sayen dan wasan ba, in ji Marca.…

Matsalar rashin wuta ta addabi jama’a

Duk da cewar yanayi na zafi ya dauki sawu a yawancin kasashen Afirka da ke yankin kudu da Sahara, matsalar klarancin wutar lantari na ci gaba da damun jama'a musamman masu sanao'i. Wannan matsalar daukewar wutar lantarkin dai ta saka…