#Bidiyo: Babu Wanda Ya San Adadin Litar Man Fetur Din Da Ake Kawo Najeriya – Majalisar Dattijai

Babu Wanda Ya San Adadin Litar Man Fetur Din Da Ake Kawo Najeriya –Majalisar Dattijai

 

Shugaban kwamitin majalisar dattijai kan man fetur, Sen. Kabiru Marafa, ya bayyana hakan bayan rahoto da ya gabatar a majalisar dattijai inda ya nuna babu wanda zai iya fadan ka’idajen adadin man fetur da yan Najeriya ke amfani dashi a kullum

You might also like More from author

Comments are closed.