Baza mu cire APC daga takardar zaben Bayelsa ba -INEC

Bazu mu iya cire jam’iyyar APC daga takardar zaben na jahar Bayelsa ba, amma duk wata kuri’a da aka kada wa APC ta zama bata da amfani.

Mai maga da yawon hukumar zaben mai zaman kan wata INEC Festus Okoye ne  ya shaidawa manema labarai bayan fitowa daga taron gaggawa da aka gudanar akan zaben jahar ta Bayelsa.

 

 

 

You might also like More from author

Comments are closed.

%d bloggers like this: