BBC na gudanar da mahawara da yan takarar gwamna a Nasarawa

A yau Alhamis 10 ga watan Junairu 2019 sashen Hausa na BBC ke  gudanar da muhawarar ‘yan takarar gwamna a Jahar Nasarawa.

‘Yan takarar sun hada da Engineer Abdullahi A Sule na Jam’iyyar APC,  Mista Labaran Maku na Jam’iyyar APGA, Umar Aliyu Doma na Jam’iyyar ZLP, Danjuma Matani Kreni na Jam’iyyar YPP da kuma John Ombugadu na Jam’iyyar PDP.

You might also like More from author

Comments are closed.