#Bidiyo: Yadda Ganduje ya mikawa sabon sarki Kano Aminu Ado takardar kama aiki

Bidiyo: Yadda  gwamna Ganduje ya mikawa sabon sarki Kano Aminu Ado Bayero kuma shugaban majalisar Sarakunan Kano Alhaji Aminu Ado Bayero, takardar kama aiki a ranar Laraba 11 ga watan Maris 2020.

You might also like More from author

Comments are closed.

%d bloggers like this: