#Bidiyo:Gobata ta tashi a Ofishin Akawunta Janar na tarayya

  • A yau 8 ga watan Afrilu aka samu aftila’in tashin gobara a ofishin akawuta janar na tarayya 
    Ginin da aka fi sani da ‘Gidan baitul mali’ wato Treasury House’ na kusa da shedkwatar hukumar yan sandan dake  unguwar garki  a Abuja.

Zuwa yamzu dai ba’a san abunda ya haddasa gobararba, duba dacewa duk  ma’aikata na gida sakamakon dokar hana fita wannan gwamnatin tarayya ta sake, a yunkurin na dakile cutar Covid 19.

Jami’an kwana-kwana da wasu jami’an tsaro sun  isa wurin don kashe wutar, yayin da suka yi nasarar shawo kan lamarin.

You might also like More from author

Comments are closed.

%d bloggers like this: