#Bidiyon: DA DUMI-DUM: Kotu ta bada belin Faisal Maina a kan kudi naira miliyan 60

Akalin Babban kotu daukaka kara dake babban birnin tarayya Abuja Okon Abang, ya bada belin dan gidan Abdulrashid Maina wato Faisal Maina a kan kudi naira miliyan 60 tare mutun daya wanda zai tsaya masa da kwatankwacin kudin, kuma ya kasanci yana da mahalli a koma inane amma a Abuja.

Kotun ta bayyana cewa, wanda zai tsaya masa ya kasance dan Najeriya ne, kuma dan majalisar wakilai ba tare da an taba samu sa da lafin da yakai shi zuwa kotu ba, da kuma takardar shaidar biyan haraji na shekaru uku.

Hakazalika, alkalin ya bukaci Faisal da ya ajiye fasfo dinsa na Amurka dana Najeriya da kuma hutunnan sa guda biyu ga kuton

You might also like More from author

Comments are closed.

%d bloggers like this: