#Bidiyon: Maulidin Shiekh Inyass wasu a hanyar tafiya suka kwana

Maulidin Shiekh Inyass wasu a hanyar tafiya suka kwana, sakamokon chinkoson ababan hawa da aka samu akan hanyar Kaduna daga wuraren Jaji.
Duba da cewa wasu na kan hanyar zuwa Kano wasu kuma na kan zuwa Abuja.

You might also like More from author

Comments are closed.

%d bloggers like this: