Buhari ba shi da irin dukiyar da zan iya sata – Tinubu

A wani saurin murya da kafar Sahara Reporters ta fitar, an jiyo jagoran al’ummar Yarbawan na cewa,Buhari ba shi da irin dukiyar da zan iya sata, ko na karba.

Ba shi da koda kudin (sayen) kuri’un Lagos.

Saboda haka duk abinda na alkawarta, da gaske ne, kuma yana fitowa ne daga aljihuna…”

You might also like More from author

Comments are closed.

%d bloggers like this: