Browsing Category

Featured

Featured posts

DA DUMI- DUMI: DSS ta damke  shugaban EFCC Magu

Tun 2015 Zuwa yanzu ba'a tabbatar da nadin Magu ba, sakamakon rahotun da DSS ta saki wanda ke nuna rashin cancantar sa. Rahotunni na nuna cewa, hukumar tsoro ta farin kaya a Najeriya  wato DSS  ta damke  shugaban hukumar yaki da cin hanci…

Dokar hana fita ta kare a jahar Kano

Gwamnan jahar Kano, Dakta Abdullahi Umar Ganduje ya janye dokar hana fita a jahar. Ma'aikatar lafiya ta jahar ce ta sanar da hakan a shafinta na Twitter ranar Alhamis 2 ga watan Yuli 2020. Gwamnatin ta ce ma'aikata daga mataki na 12 zuwa…