Browsing Category

Featured

Featured posts

Kada Sallar Idi ta wuce awa daya a Abuja – FCTA

An bai wa Musulmi mazauna birnin Abuja karfe 8:00 zuwa 10:00 na safe a matsayin lokacin da za su gudanar da Sallar Idi, kamar yadda wata sanarwa da hukumar FCTA karkashin ministan birnin  na Abuja ta fitar. Sannan kuma kada sallar ta wuce…

Dalilin da yasa Yakubu Dogara ya bar PDP ya koma APC

Tsohon kakakin majalisar wakilan Najeriya ya ce bayar da kwangiloli ba bisa ka'ida ba da gwamnatin jaharsa ta Bauchi ke yi na cikin manyan dalilan da suka sanya shi barin  jam'iyyar PDP zuwa jam'iyyarsa ta asali APC. Ya kuma bayyana damuwa…