Browsing Category

Kannywood

Kannywood

Za a fara haska Mariya ranar Sallah a cinema

Za a fara haska fitaccen fim din mai suna  Mariya a ranar Sallah a sinima inda za a haska shirin harna tsawon   mako biyu a Ado Bayero Mall  dake Kano kafin ya fita zuwa wasu jihohin. Fim din da  aka kosa a ga fitowar sa, yana cikin…

Saraki ya gana da wasu ‘yan Kannywood

Shugaban Majalisar Dattawan Najeriya Bukola Saraki ya yaba da gudunmuwar da masana'antar shirya fina-finai da ke arewacin Najeriya wanda ake kira Kannywood take bayarwa ga ci gaban kasar. Sanata Saraki ya gana da wadansu 'yan wasan da masu…

Aisha Humaira Ta Shiga Fim

Aisha humaira wacce aka sani da aishatulhumairah  a safin ta instagram ta shiga masana'antar kannywood dan fara shirin  fina-finai. Jiya alhamis  6 ga watan afrilu ne ta fara  aikin fim mai suna KAWAYE...

Aurena Ya Mutu Murus – Fati KK

Kwanaki baya ana ta rade-radin auren fitacciyar jaruma Fati KK ya mutu, wai ma har ta kwaso kayanta daga Kano ta dawo Kaduna, kasantuwar ta ‘yar asalin garin na Kaduna ce, iyayenta duk su na Kaduna, aure ne kawai ya kai ta Kano. Fati daman…

Ali Nuhu ya yi murnar cika shekara 15 da aure

Jarumin fina finan Hausa, wanda aka fi sani da sarki Ali Nuhu ya yi murnar cika shakara 15 da aure. Ali Nuhu ya wallafa a shafinsa na facebook cewa yana taya masoyiyarsa Maimuna da shi kan shi murnar cika cika shekara 15 da yin auren sannan…

Rahama Sadau na kan juyayi mutuwar Sridevi

Fitacciyar yar wasan fina-finan Hausa da Turanci, Rahama Sadau ta bi sahun jaruman duniya wajen nuna jimamin  ta ga rasuwar shahararriyar jaruma nan Sridevi. Sridevi ta rasu ne a Dubai, bayan ta halarci wani bukin aure. Sridevi ta yi suna a…

Subscribe to our mailing list and get interesting stuff and updates to your email inbox.