Browsing Category

Majalisar Dattawa

Senate

Majalisar dokokin Najeriya ta dawo bakin aiki

Majalisar dokokin Najeriya za ta dawo bakin aiki duba da  hutun  da ta je tun ranar 24 ga watan Yuli har kawo wa yau 9 ga watan oktoba. Tun a watan Satumba majalisar ta yi alkawarin komawa aiki amma ta dage zaman saboda zabubbukan fitar da…

Na Dawo Bakin Aikina -Buhari

Shugaban Najeriya Muhammadu Buhari, ya aike wasika zuwa ga majalisar dokokin kasar, inda yake sanar da ita cewa zai koma bakin aikinsa, bayan dawowarsa daga hutun jinya da ya yi a Birtaniya. Shugaba Buhari ya koma Najeriya ne ranar Asabar…