CHIBOK: Shekara uku gwamnatin Buhari takasa komai ― Shahidat Sanusi II

You might also like More from author

6 Comments

 1. abubakar yalwa says

  I thank about this page

 2. Yakubu kwagyang says

  Marana kunya

 3. Hamisu Auwal says

  burin talakan najeriya shine ya samu abinci, an jima ana bautar da talakan najeriya, koda yaushe bashida wani buri wanda ya wuce yanemi abince, muna rokon mai girma shugaban kasa muhammad buhari da ya shiga bangare kasuwanci domin yayi gyara Allah ya tai makeka

 4. isah shehu says

  ke shahidat uban wa yace maki buhari baiyi komai ba kullum kina zaune agida bakisan meke faruwa a duniya ba yakamata kina duba news ko xaki fahimci me duniya take

 5. zubaida salman says

  Maganar da Shahidat sunusi II tayi akwai tuntuben harshe acikinta kuma ba dai-dai bace yakamata dattawan kasannan sufito susan abin cewa aciki

 6. Abbas Sada Abdullahi says

  kafin BUHARI ya hau mulki Good luck da babanki sunyi mulki na tsawaon shekaru biyar, zaki iya gaya ma duniya nasarar da kuka samu kan boko haram, mu yan Nigeria munga abinda bahari yayi ba wace unguwa ko waje ayanxu da zaki iyacewa yan boko haram na rike dasu

Comments are closed.