Coronavirus: Adadin masu cutar sun kai mutane 27,110 a kasar Najeriya

An samun karin sabbin mutane 626 da suka kamu da cutar ta Covid19 a kasar Najeriya, wanda hakkan ne ya bada jumullar 27,110 da ke dauke da kwayar cutar.

Sabbin wayanda suka kamun sune:
Lagos-193

FCT-85
Oyo-41
Edo-38
Kwara-34
Abia-31
Ogun-29
Ondo-28
Rivers-26
Osun-21
Akwa Ibom-18
Delta-18
Enugu-15
Kaduna-13
Plateau-11
Borno-8
Bauchi-7
Adamawa-5
Gombe-4
Sokoto-1

An sallami mutane 10,801 da suka warke daga cutar, inda hukumar NCDC ta tabbatar da mutuwar mutane 616 daga ranar Alhamis 2 ga watan Yuli 2020.

You might also like More from author

Comments are closed.

%d bloggers like this: