Coronavirus: An sallami mutane 7 da suka warke daga cutar a Abuja

An sallami mutane 7 da suka warke daga cutar Coronavirusa  a babban birnin tarraya Abuja , a jiya Talata 8 ga watan Aprilu 2020, bayan an sake masu gwajin, kuma sakamakon ya nuna basa dauke da kwayar cutar.

A yanzu hakka an fitar dasu daga inda aka tanada dan killace wayanda suka kamu da annobar  cutar ta Covid 19 a Abuja.

You might also like More from author

Comments are closed.

%d bloggers like this: