Coronavirus: Shugaba Buhari ya sassauta doka hana fita a jahar Kano

Shugaban kasar Najeriya Muhammadu Buhari ya sassauta dokar hana fita ta mako hudu da ya saka a Jahar Kano don gudun yaduwar cutar ta Covid19.

Sakataren gwamantin tarayya kuma shugaban kwamitin shugaban kasa na yaki da cutar ta Covid19, Boss Mustapha ne ya bayyana hakan a taron manema labarai a birnin Abuja,a yau Litinin 1 ga watan Yuli 2020.

Inda ya bayyana cewa an shiga zango na biyu na sassauta dokar hana fitar kasar ta Najeriya, wanda zai yi mako hudu nan gaba kafin a sake yin duba akai.

You might also like More from author

Comments are closed.

%d bloggers like this: