Coronavirus: Mutane 4 aka sallama a Abuja

Gwamnatin tarayyar ta tabbatar da sallamar mutane hudu da suka kamu da coronavirus dake asibitin Gwagwalada a Abuja sakamakon sun samu nasarar warke wa daga Cutar.

You might also like More from author

Comments are closed.

%d bloggers like this: