Coronavirus: Mutum daya ya mutu a Najeriya  

Hukumar da ke hana yaduwar cutuka ta Najeriya NCDC ta ce mutum daya daga cikin mutum 35 da suka kamu da cutar Coronavirus ya mutu.

A shafinta na Twitter, hukumar ta ce mutumin mai shekara 67 ya koma Najeriya daga kasar Burtaniya.

NCDC ta kara da cewa da ma marigayin yana fama da cutar siga da daji inda ake yi masa gashi a asibiti.

 

You might also like More from author

Comments are closed.

%d bloggers like this: