DA DAMI DUMI : Shugaba Buhari ya tsawaita dokar hana fita

Shugaban kasar Najeriya Muhammadu buhari ya tsawaita dokar hana fita na tsawon mako biyu a jahohin Legas da Ogun da kuma Abuja.

Shugaba Buhari ya bayyana hakkan ne a lokacin da yake gabatar da jawabin sa ga yan kasa Najeriya a gidan talabijin na NTA a yau Litinin 13 ga watan Aprilu 2020.

Inda ya bukaci al’ummar Najeriya da su kwantar da hankalisu kuma su dauke wajen bin dokar da aka saka a yunkurin ta na dakile cutar Covid 19

You might also like More from author

Comments are closed.

%d bloggers like this: