Da dimi-dimi: Shugaba Buhari ya kuma kin amincewa da dokar zabe

Shugaban kasa Muhammadu Buhari ya kuma kin amincewa da dokar zabe daga majailsar dattawa ta kasar ta Najeriya.

Sanarwa ta fito daga maitakin shugaban kasa ta bangaren majalisar dattawa,Ita Enang

Karo na uku Kenan shugaba Buhari na kin amincewa da dokar ta zaben.

Ita Enang yace shugaba Buhari ya santa da majalisar dattawa a kan matakin da aka dauka kan dokar zaben.

 

You might also like More from author

Comments are closed.