DA DUMI DUMI: Gwajin da aka yiwa Osinbajo na Coronvirus ya nuna bashi da ita

 

Sakamakon gwajin cutar Coronavirus da aka yiwa mataimakin shugaban kasa, Farfesa Yemi Osinbajo,wanda ya fito a yau Laraba 25 ga Maris, 2020.

Kuma sakamakon ya nuna cewa bai kamu da cutar ta Coronavirus ba wanda aka sauya mata suna da Covid 19.

An bayyana sakamakon mataimakin shugaban kasan bayan awa 24 da ya killace kansa sakamakon zaman da yayi da shugaban ma-aikatan fadar shugaban kasa, Abba Kyari, wanda aka tabbatar da cewa ya kamu da cutar.

You might also like More from author

Comments are closed.

%d bloggers like this: