DA DUMI-DUMI : Gwamnanin APC sun bukaci Oshiomhole da yayi marabus daga kujerar sa

Menene ra’ayin ku game da hakan?
 

Gwamnonin jam’iyyar APC sun nuna rashin jin dadinsu akan rikicin da ke cin jam’iyyar  tasu.

Hakkan yasa suka bukaci  shugaban jam’iyyar ta kasa wato Kwamared Adams Oshiomhole da ya shirya taron shuwagabannin jam’iyyar da gaggawa,tare da bukatar ya gaggauta sauka daga kujerar tasa.

Kungiyar gwamnnoni ta bada wannan sanarwar ne sakamakon rikicin siyasar da ke tsakanin gwamnan jahar Edo Godwin Obaseki, da Adams Oshiomhole da kuma sauran rikice-rikicen jam’iyyar a fadin kasar ta Najeriya.

You might also like More from author

Comments are closed.

%d bloggers like this: