DA DUMI DUMI: Mutane 6 sun warke daga cutar Coronavirus a Legos

Ana sa ran sallamar marasa lafiyar guda 6 dake  jinya a asibitin  Legos da  suka kamu da cutar Coronavirus, sakamokon waraka da suka samu.
 
Maitamakawa gwamna jahar Legas  na masanman a bangaren kula da lafiya, Tunde Ajayi,ne ya bayyana  hakkan a yau Alhamis 26 ga watan Maris 2020.

You might also like More from author

Comments are closed.

%d bloggers like this: