DA DUMI: DUMI :Tsohon sarki Sanusi zai yi tafiya zuwa Senegal

Tsohon sarkin Kano,Sanusi Lamido Sanusi zai yi balaguro zuwa kasar Senegal

Abdullahi Maigaskiya na ya sanya bidiyon tsohun Sarkin Sanusi, a safinsa na Instagram yana filin jirgin sama na Murtala Muhammad dake birnin Legos a yau Alhamis 6 ga watan Agusta 2020.

Sai dai babu wani bayani kan dalilin da zai kai shi kasar ta Senegal.

You might also like More from author

Comments are closed.

%d bloggers like this: