DA DUMI DUMI :Yarima Charles ya kamu da cutar Coronavirus

 

Yariman mai shekara 71 wanda shi ne babban dan Sarauniya Elizabeth II ya fara samun kulawar likitoci. Duba da cewa alamun sun nuna ya kama da cutar, yana cikin koshin lafiya.

You might also like More from author

Comments are closed.

%d bloggers like this: