DA DUMI DUMI:Gwamnan jahar Bauchi Bala Muhammad ya kamu da cutar coronavirus

Gwamnan jahar Bauchi Bala Muhammad ya kamu da cutar coronavirus, sakaomakon gwajin da aka masa ne tabbatar da cewa ya kamu da cutar..

A wata sanarwa da gwamnatin jahar ta fitar mai dauke da sa hannun babban mai bai wa gwamnan shawara kan yada labarai Mukhtar M Gidado, a ranar Talata,ya nuna cewar, cikin mutum shida na jami’an gwamnatin Bauchin da aka yi wa gwajin, na gwamnan ne kawai ya nuna yana dauke da cutar.

You might also like More from author

Comments are closed.

%d bloggers like this: