Dan wasan bayan Arsenal Hector Bellerin zai yi jinyar watanni tara
An dauki dan wasan bayan kasar Spain din mai shekaru 23 a kan gadon daukar marassa lafiya a minti na 72 a wasan da Arsenal ta doke Chelsea da ci 2-0 a filin wasa na Emirates.
Ana tsammanin Bellerin zai shafe tsawon watanni 6 zuwa 9 yana jinya.
Comments are closed.