EFCC ta gurfanar da tsohuwar shugabar ma’aikatan Najeiya a Kotu yau

Hukumar  yaki da cin hanci da rashawa wato EFCC ta gurfanar da tsohuwar shugabar ma’aikatan tarayyar Najeriya, Oyo-Ita kan zargin zamba a yau 22 ga watan Maris 2020.

An gurafanar da tsohuwar shugabar ma’aikatan ne tare da wasu mutune guda 8 takwas a gaban kotun.

 

 

You might also like More from author

Comments are closed.

%d bloggers like this: