Fati Muhammad: Nayi danasanin auren Sani mai Iska
Fati Muhammad wadda ta fito a cikin tsohon fim din nan na zarge Sangaya ta bayyana auren jarumi Sani Musa Mai Iska a matsayin babbar nadamar ta a rayuwa
Jarumar ta bayyana hakan ne a cikin wata fira da tayi da jaridar Blue Print inda ta bayyana cewa ta amince da cewa kowa na da jarabawar da Allah ya ke yi masa sannan kuma tace ita dai jarabawar ta ta fannin aure take.
Jarumar ta kara Jaddada maganarta da tayi a baya inda tace ba fa zata kara auren dan fim ba koma waye. kuma tace Ali Nuhu shine mutumin datafi darajawa fiye dakowa a masana,antar.
Comments are closed.