Gangamin taron shugabannin kasashen Afrika 30 shugaba Buhari ya hallarta

Shugaba Muhammadu Buhari ya halarci taron gangamin shugabannin kasashen Afrika 30 a Sochi da shugaban kasar Rasha Vladimir Putin ,a ranar Laraba 23 ga watan Oktoba 2019.

A taron kaddamarwan ne Shugaba kasar Rasha Vladimir Putin ya ce kasar Rasha za ta ninka alakar kasuwancinta da Afrika cikin shekaru biyar masu zuwa, inda yace suna fitar da kayan abinci na kimanin $25 billion da kuma makamai na kimain $15billion.

Wanda hakkan na nua cewa a shekaru hudu zuwa biyar masu zuwa za’a iya zamun nasara wajen ninka kasuwancin.

You might also like More from author

Comments are closed.

%d bloggers like this: