Gwamna Abdullahi Umar Ganduje yayin da suke gaisawa da Sarki Sunusi Lamido sunusi na 11 a wajen taron maulidi

Gwamna Abdullahi Umar Ganduje yayin da suke gaisawa da Sarki Sunusi Lamido sunusi na 11 a wajen taron maulidi
Dubban musulmi sun halarci bikin Mauludi na da aka gudanar na Sheik Ibrahim Inyas a jahar Kano.
 
Yayin da Sarkin Kano maimartaba Muhammadu Sanusi na II da Gwamnan jahar Abdullahi Umar Ganduje tare da mayan shehinnan wanda aka yi a filin wasa na Sani Abacha dake kofar Mata a Kano, a ranar Asabar 7 ga watan Afrilu 2019.
 
You might also like More from author

Comments are closed.