Gwamna Ganduje tare sa Sarki Sanusi

Gwamnan Kano Abdullahi Umar Ganduje tare da Sarkin Kano Muhammadu Sunusi na II a wajen taron bikin yaye dalibai a Jami’ar Bayero dake jahar Kano ranar Asabar 16 ga watan Yuni 2019.

You might also like More from author

Comments are closed.