Gwamnatin Najeriya zata kara kwazo gurin daukar matakan tsaro

Gwamnatin Najeriya ta bayyana cewar zata yi cinikin makamai kai tsaye tsakanin gwamnati da gwamnati kai tsaye.

Gwamnatin tana bayanin cewa zata sayo karin makamai na zamani ga dakarun kasar, sannan shugaba Buhari ya bada umurnin a kara inganta sha’anin walwalar sojojin kasar musamman wadanda suke bada gudummawa wajen samar da tsaro a sassan daban daban na kasar ta Najeriya

You might also like More from author

Leave A Reply

Your email address will not be published.

Comment moderation is enabled. Your comment may take some time to appear.

Subscribe to our mailing list and get interesting stuff and updates to your email inbox.