Kotu ta dage shari’ar Shehu Sani zuwa 28 ga wata

 

Babbar Kotun Abuja dake Gudu ta dage zaman shari’ar Shehu Sani zuwa ranar Talata 28 ga watan Janairu 2020 sakamakon rasuwa da aka yi Alkalin, duba da cewa lauyoyin har sun zauna a kotun.

You might also like More from author

Comments are closed.

%d bloggers like this: