Mahaifiyar jarumar fina-finan hausa Halima Atete ta rasu

Mahaifiyar jarumar mai suna Hajiya Maryam Yusuf ta rasu ne a safiyar yau Alhamis, 6 ga watan Fabrairu 2020, a wani asibitin dake babban birnin tarayyar Abuja bayan ta sha fama da rashin lafiya na wani tashon lokaci.
 
Allah ya gafarta mata kuma ya kyauta tamu idan tazo, Ameen Ya Hayyu Ya Kayyum.

You might also like More from author

Comments are closed.

%d bloggers like this: