Majalisar dattawa ta amince da 30,000 mafi karancin albashi

Majalisar dattawa ta kasa ta amince da Naira 30,000 a matsayin mafi karancin albashi a Najeriya.

Mahalisar ta bayyana hakan ne  a zaman da ta yi a yau  Talata 19 ga watan Maris .

Majalisar ta sanar da hakan ne bayan da kwamitin da aka dorawa alhakin tattaunawa kan batun karin albashi ya mika rahotonsa.

You might also like More from author

Comments are closed.