Majalisar tarayya data wakilai ta kasa ta daga ranar kumawa  bakin aiki

A ranar 25 ga watan satamba ya kamata yan majalisun sun koma bakin aiki  sai dai yanzu haka a zake dage ranar komawa bikin aikin zuwa ranar 9 ga watan Oktoba.

Sanarwar dage ranar komawa bikin aikin ya fito daga Mohammed Sani-Omolori,   dan sanar da sanatocin da kuma  yan majalisun, an dage komawa bakin aikin ne zakamakon zabebukan  fidda kwani wajen tankarar zaben 2019  mai gabatowa.

Hakan yasa ake sa ran dawowar sanatocin da  kuma yan majalisa bikin aikin su  a ranar 9 ga watan Oktoba 2018 misalin karfe 10  na safe.

 

You might also like More from author

Comments are closed.