Maryam Abacha Tare da Sarki Muhammadu Sunusi Na II

Kalli hoton hajiya Maryam Abacha tare da sarkin Kano Muhammadu Sanusi na II.

Sarki Sunusi ya kasance sarkin Kano na 14 a mulkin fulani, kuma an nada mishi sarautar Kano ne a ranar 14 ga watan junairu bayan rasuwar tsohon sarkin Kano kawun kakan sa, wato Ado Bayero.

Hotu daga Gumsa Abacha

You might also like More from author

Comments are closed.