Menene ra’ayin ku gama da rigar $4,290 da Aisha Buhari ta aka?

June 12: Shin ko kun san nawa ne kudin rigar da uwar gidan shugaban kasar Najeriya,Aisha Buhari ta zaka a guri Dinner da aka gabatar a fadar shugaba Buhari na murnar ranar dimokaradiyya ta kasa?

Kudin odar rigar ya tashi ne a kan kudi $4,290,kwatankwacin kudin Najeriya naira miliyan miliyan daya da dubu dari biyar da dubu daya da dari biyar (1,501,500).

 

You might also like More from author

Comments are closed.