Nafisa Abdullahi Tayi Raddi Akan Videon Iskanci Da Rahama Sadau Tayi

Kamar Yadda Kowa Yasani Jaruma Nafisa Abdullahi Tana Daga Cikin manyan wanda basu nuna goyon bayan adawo da rahama sadau harkar fim ba wanad har yakai saida tafito fili tayi magana akan hakan.
Saigashi Jaruma rahama sadau ba’a dade da dawo da ita harkar ba videos din datayi na rashin mutunci da rungumar maza sun fara fitowa fili.
hakane yasa jaruma nafisa abdullahi takara fitowa tayi Allah wadai da abinda ta aikata sannan takara da cewa dama tafada dawo da jarumar ba komai zai kawoba saidai zubarwa da masana’antar kannywood gabadaya mutunci.

You might also like More from author

Comments are closed.

%d bloggers like this: