PDP zata gudanar na taron na musamman a Abuja

Shugabannin jam’iyyar PDP ta kasar Najeriya zasu gudanar da taron na musamman,  sakamakon sanarwar gaggawan da PDP ta fitar.

Sanarwar na bayyana cewa, za’a gudanar da taron na a yau Alhamis 27 ga watan Fabrairu 2020, a shedikwatar ofishin su dake Wadata Plaza na Abuja.

Sai  dai har zuwa yanzu babu wani rahoto dake nuna dalilin da yasa za’a gudanar da taron ba.

 

 

You might also like More from author

Comments are closed.

%d bloggers like this: