Shugab Buhari yana ganawa da hafsoshin tsaro a fadarsa

Kuna iya fadan ra’ayinku da shawarwari zuga ga hafsoshin tsaro na Najeriya

Shugaban Najeriya Muhammadu Buhari yana jagorantar taro kan sha’anin tsaro a fadarsa da ke babban birnin tarayyar Abuja, a yau Talata 4 ga watan Agusta 2020.

Sai da babu wani bayani kan abubuwan da suke tattaunawa kai zuwa yanzu haka.

You might also like More from author

Comments are closed.

%d bloggers like this: